Naraguta Vigilant Group N V G

Naraguta Vigilant Group N V G Taken mu_(MUNJI MUN GANI).......kudirinmu she ne: samar da zaman lafiy da tsaro da cigaban matasa a gari naraguta da kewayenta.

MANUFOFIN MU=
{1] lura das a ido akan tarbiyar matasa naraguta da kewayenta.
2_ hana matasa tayar da hankalin al,umma gari ta hanyar fadace fadace,ko tsakaninsu,ko afkawa mutane da basu shiga harkarsuba.
3_ kula da irin bata matasa da suke keta mutuncin yan mata da zawarawa agari.
4 _samar da kyakyawan tsaro a gari don hana miyagun mutane samun damar cutar da al,umma ta hanyar sata ko fashi ko zamba ko damfara da sauransu.
5_wayar da kan matasa akan fahimtar muhimmancin rayuwar su kamar ta hanyar neman ilimi ko yaki da jahilci,ko koyon sana,a don tsare mutunci son zuciya ko dan hali.
6_wayar da kan matasa akan fahimtar kyawawan manufofin gwamnati ko kungiyoyi masu zaman kansu ko siyasa.
7_neman hanyoyin tallafawa rayuwar matasa da mata awajen gwamnati,ko wasu kungiyoyin masu zaman kansu ko wasu shahararrun mutane da suke halin taimakon a cikin al,umma.

Address

Naraguta Hausawa

Telephone

07035279181

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naraguta Vigilant Group N V G posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Naraguta Vigilant Group N V G:

Shortcuts

Share