Ribar Ma'aurata

Ribar Ma'aurata Page Ne Mai Bada Shawarwari Tare Da Zakulo Hanyoyin Gyara Zamantakewar Ma'aurata Da Gina Kyakkyawar Mua'amala Atsakaninsu Ta Hanyoyin Alkur'ani Da Sunna

04/12/2025

Shahararren mawaƙin nan Tijjani Gandu ya fito ya shaida wa duniya alaƙar da ke tsakaninsa da fitacciyar 'yar fim Maryam Booth, bayan da wasu hotunansu masu k**a da na aure s**a yaɗu k**ar wutar daji, s**a kuma jawo muhawara.
Ku saurari abin da Tijjanin Gandu, wanda kuma shi ne Mai Bai wa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf Shawara kan Al'adu, ya gaya wa TRT Afrika Hausa a kan batun.

INDAI BAKA WUCE MINTI 3 YAYIN SADUWA GA MAGANIN DA ZAKA YI AMFANI DASHI1. Furen tumfafiya cokali 12. Kaninfari cokali 13...
22/11/2025

INDAI BAKA WUCE MINTI 3 YAYIN SADUWA GA MAGANIN DA ZAKA YI AMFANI DASHI

1. Furen tumfafiya cokali 1
2. Kaninfari cokali 1
3. Zuma cokali 2

Wannan sha daya na fada muku, amma a ruwan zafi za'a zuba wannan hadin asha kullum

Ana shan wannan hadin ne minti 30 kafin aje ga iyali.

Idan kana minti 3 InshaAllahu zakayi min15 yayin mu'amala.

Ga masu bukatar hadadde kuna iya mana magana
08146258930

13/11/2025

Maman Mu'azzam 'azzammoment

23/10/2025

Ko Kasan Farillan Aure?
👰👳
Jeka comment section
👇👇

12/10/2025

Wallahi Annabi ne Silar Duk Abinda ka Samu Da Wanda Zaka Samu
Ko Waye kai

08/10/2025

Ku Bayyana Ra'ayoyin Ku

Kashi 90% Na Karin Auren Magidanta
Matan Sune Sila
Haka ne Ko A'a

Address

Kano
1234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ribar Ma'aurata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share