07/03/2022
DOMIN KWANCE KOMAI DA YAR DAR ALLAH.......
Ina wanda aka daurewa Harkokinsa na kasuwanci, ko harkokinsa na makaranta aka hana kowa yayi mu'ala dashi, ko aka daurewa mutum Azzakarinsa ta yanda baya iya saduwa da iyalinsa, ko Akaiwa mace sihiri kada tayi aure, ko akai mata sihiri kada ta zauna lafiya da mijinta, kai ko mene akayi na asiri da sunan Kulli, to wallahil azim idan akai wannan aikin zai warware ya karye, ya koma kan wanda yayi makashi insha'Allahu rabbi.
da farko za'a Rubuta Suratul FATIHATUL kitab
ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﻔﺎﺗﺤﺔ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ
wato Fatiha har karshenta Sau uku,
sai arubuta wannan Sakandamin Kafa daya, Sai awanke, asami kasar gunda Jaki yayi Burgima adebota azuba arubun, Bayan kamar minutes talatin Sai mutum yayi wanka aguri mai tsarki da rubutun, Nan take Kullikan da akayimaka zai warware, kuma Allah zai tsareka daga dukkan sharrin abokan gaba, ayi wannan aikin kwana uku ajere.
Nayi Izini ga Dukkanin Wanda yayi Share Zuwa Group 1 Kacal, Domin yan Uwa Su Amfana
Allah yataimakemu Amin Summa Summa Amin