sasa table water

sasa table water SASA ENTERPRISES

08/06/2024

Alhamdulillah SASA TABLE WATER KE MUKU BARKA DA HUTUN KARSHEN MAKO DA FATAN KASHIGA GIDA DA NAKA RUWAN MAI DADI NA SASA TABLE WATER 😃

01/06/2024

Masha Allah
Cikin Godiyar Allah da Dauki tare da murna na ke Sanar Da Al Umar Dawakin Kudu da ke Wayan ta da Ma Wasu sassan da ke birnin kano cewar Yau zamu fara Talla ta mu ku Wuran mu na Pure water wanda Kuka da de Kuna Jiran Dawowarsa gare ku to mum dawo Kuma kamar yadda ku kasan Ruwan Ada Wajen gamsarwa tare da Kosar wa Sannan kana Shan sa cikin Nishadi yanxu Ma haka dan Har yafi da Domin yanxu mun kara Inganta shi da kayan tace Ruwa Masu kyau da Tsafta wanda muke Anfani da Injin R. O ga duk wanda s**a San R. O to sun san Injine wanda ko irin Ruwan FARO, SONA, SWAN da dai Ruwa na Roba duk suna aiki da shi ne Kai Ata Kai ce dai mun kawo muku Ruwan Roba a Leader
MAZA ka ne mi naka Muna bada Sari Muna bada Dai dai Domin bukatar Yau da gobe
SING BY MANAGER Nafiu Sani Wali
Phone no 07049292729
DAWAKIN KUDU

31/05/2024

Alhamdulillah SASA TABLE WATER is Back again 💪

21/05/2024

Masha Allah for everything 🤲

25/04/2024

Alhamdulillah Washukurulillah

SASA ENTERPRISES

Muna Cikiyar Malam Wa Kata ba Ga duk wanda ya ganshi Ya Sanar Da Jami an Tsoro mafi kusa Domin jiya ya bar baya da kura ...
28/03/2024

Muna Cikiyar Malam Wa Kata ba Ga duk wanda ya ganshi Ya Sanar Da Jami an Tsoro mafi kusa Domin jiya ya bar baya da kura 😎

Allah Ka dafamana
13/06/2021

Allah Ka dafamana

04/11/2020

Masha Allah sanyi bana Allah ya huce damu lpy

28/09/2020

Good morning to all Muslim

18/09/2020

Happy Juma at Khareem

04/09/2020

Address

Kano

Telephone

+2347034524383

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sasa table water posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to sasa table water:

Share