Hausa Novel Audio And Document

Hausa Novel Audio And Document Daily health tips for Americans 30+ ๐ŸŒฟ Stay informed, stay healthy!

๐ŸŒธMUK'ADDARI ๐ŸŒธ๐ŸŒธWritten by                    Oum AfreenBismillahi Rahmanin rahimPage 4Kwantar da kansa yayi a jikin mota ...
17/08/2026

๐ŸŒธMUK'ADDARI ๐ŸŒธ๐ŸŒธ

Written by
Oum Afreen

Bismillahi Rahmanin rahim

Page 4

Kwantar da kansa yayi a jikin mota ya lumshe idanunsa ya furzar da iska yana jin zuciyarsa na suya a haka har s**a iso wani babban gida aka bud'e musu gate s**a shiga, ya yi kusan minti 2 a cikin motar kafin ya fito ya nufi cikin gidan

Falon ba kowa sai masu aikin da ya gani don haka ya haura sama ya lalubo number daddynsa ya kirasa tare da sanar masa ya iso, daddy ya sanar masa inda zai samesa ya juyo ya bi hanyar wajen
Wata k'aramar k'ofa ya tura ya shiga daddad'an k'amshi mai gauraye da sanyin AC ya bugi hancinsa sai da ya lumshe ido kana ya bud'e ya sauke su akan Mommynsa da ke kallon sa murmushi d'auke akan fuskarta, Shima ya sakar mata murmushi ya taka zuwa wajen su "Good morning my son " Morning Mom " ya fad'a tare da zama kusa gareta ya kwanta a jikinta ta shafi sumar kansa tace"How are you ?" Ya wani yatsina fuska kana yace"Fine " Tace"Ya na ganka a haka komai daidai kuwa?" Shuru ya yi zuwa can ya d'aga ya kalli Mommynsa kamar zai yi kuka yace"Mom ita ma ta tafiyarta " Matan ka?" Ya yatsina fuska sannan ya gyad'a kai Mom tace "Don't worry everything will be fine okay, karkasa damuwa a ranka anjima za'a kawo ma wata matar" ya gyad'a kai

Daddy ya sauke ajiyar zuciya yace"Son " ya d'ago ya kallesa yace"Na kiraka ne saboda wani muhimmin aiki " Okay" 11 clock akwai meeting da zamuyi da wani company kuma kai na wak'ilta wanda zai ja ragamar komai so duk wani bayani yana cikin nan ina san ka natsu ka duba da kyau a nan company mu dake barikin gari za'a yi "Okay" Please ina san ka jajirce "Don't worry daddy komai zai tafi yadda ka ke so "I hope" Daddy ya mik'a masa takardun da ke gefensa ya tashi zaune ya kar'ba Mom tace "Son ka yi breakfast kuwa?" Aah " Ka ke nan zaune? Bara na tashi naje na nemoma abunda zaka ci" ta fad'a tare da tashi ta fita ta nufi kitchen ta nemo masa abunda zai ci yana gama ci ya d'auki takardun ya fice s**a nufi company a natse yake duba takardun cikin mota har s**a isa ya yi zamansa a mota yana ci gaba da duba takardun

Sai da yaga shad'aya sauran minti biyar sannan ya fito ya nufi cikin ma'aikatar mutane sai gaidasa ake amman ko kallo basu ishesa ba ya wuce office d'in Daddy ya zauna zamansa ba wuya aka aiko masa kowa ya hallara shi kad'ai ake jira ya tashi cikin isa da izzah da tak'ama yake tafiya ya iso meeting room ya tura k'ofar ya shiga, daddad'an k'amshi turarensa yasa Safeerah ta d'ago ta kallesa ta "To ko waye kuma wannan" ta fad'a a zuci taga ya nufi kujerar shugaba ya zauna, nan ta fahimci shi ne ake jira gaba d'aya hankalin kowa ya koma kansa ya tashi ya gabatar musu da kansa sannan s**a fara gudanar da abunda ya tara su

Bayaninsa yake a natse cikin kwanciyar hankali kuma kowa na fahimta tunda ya shigo bai tsaya wani kalle kallen kowa ba kamar ance ya kalli gefensa s**a had'a ido da Safeerah wacce ita ma kallansa take tana sauraren sa Samir ya kafeta da ido ganin kallon ya yi yawa yasa ta janye idanunta a kansa shi kuwa bayaninsa ya ci gaba da yi yana yi yana kallanta har kallan ya fara damunta, sai da ya gama nasa bayani sannan Safeerah ta mik'e ita ma ta fara bayani saboda a company su ita aka za'ba wacce zata yi wannan tattaunawar ma sha Allah kuma tayi bayani sosai fiye da yadda aka yi expecting, bayan sun kammala meeting d'in mutane har sun fara fita ita kuma ta tsaya had'a takardun da zata basa ya sanya musu hannu ta tashi ta mik'a masa ya kar'ba ya yi signed ya mik'a mata zata juya yace "Wait " ya faษ—a tare da mik'ewa tsaye still idanunsa a kanta ya wani yi cikinta sai da taja baya da sauri tana masa wani kallo ganin yadda tayi yasa yace "Sorry Safeerah ko?" Bata tankasa ba sai ma d'auke kanta da tayi yace "Ina da wata d'abi'a tun ina yaro idan naga abu ina so bazan iya 'boyewa ba sai na fad'a sannan kuma sai na samesa that's why nace bara na sanar miki tun da na d'aura idanuna a kan ki naji zuciyata ta kamu da son ki kuma auren ki zan yi " Wani kallo ta watsa masa ya yi murmushi yace"Don haka ki shirya cikin satin nan zamu yi aure da ke "

Safeerah ta yi wani tsayi tare da rik'e k'ugu tace "Ohh really? Saboda kuna da kud'i ka ke tunanin duk abunda ka ke so zaka iya samu your very wrong " Ba tunani ba ne zan samu"To ina san kasa wannan a cikin k'wak'walwarka ba zaka ta'ba samun Safeerah ba infact baka cikin jerin kalan mazan da nake son aura saboda haka kasa wannan cikin jerin abunda ka nema baka samu ba " tana gama fad'ar haka ta tattara kayanta wajen sauri ID card d'in ta ya fad'i bata lura ba taja dogon tsaki tare da wucewa ya yi murmushi sai da ta wuce ya durk'usa ya d'auki Katinta da ya fad'i ya tura a aljihunsa ya koma ya zauna yana sakin murmushi shi kad'ai

Koda ta fito ita kad'ai abokan tafiyarta suke jira, Suna tafiya tana jan tsaki a ฦ™asan ranta idan ta tuna ma da kalaman da ya gaya mata sai abun ya bata haushi kamar wani ubanta zai tsareta yace wai cikin satin nan zasu yi aure ita me zata yi da shi ko a k'afa aka aura masa shi ba zata ja shi ba, har s**a k'arasa ma'aikatar su tana wad'an nan maganganun a cikin zuciyarta...........................

12/08/2026
12/08/2026

Jarimanmu na murna

SIRRI*Book 4@ G 2"Meri tace k'anwarta Kuma Dama niyami nada k'anwa ne??? Kamun yabata amsa Kuma setayi murmushi tace hab...
12/08/2026

SIRRI*

Book 4

@ G 2

"Meri tace k'anwarta Kuma Dama niyami nada k'anwa ne??? Kamun yabata amsa Kuma setayi murmushi tace habadai dantana k'anwarta Kuma setakoma ita...sosai kalamin niyami yabawa Zain dariya Amma yadanne yace musu dukkuzo muje harke teemah yafad'a yanayi gaba...bayanshi s**abi suna mamakin Wani niyami zatayimusu wannan renin hankalin......shikuwa har part d'in su mmn niyami yakaisu yasamu dukkansu suna zaune a parlor har mom, murmushi yayi cikin girmamawa yagaidasu kana yayi musu bayanin abunda ke faruwa. Suma dukkansu murmushi s**ayi domin tabbas ko atare kagansu idandai Bata halayyaba baka Isa ka banbanta suba sabida Hakan ba Abun mmki bane Dan su Meri sunk'i amintada ba niyami bace...cikin nutsuwa mmn Meri tayi musu bayanin cewa y'an,ukku ne sa'annan ladidi tak'ara dacewa gobema zakuga wata sabida Hakan karkuyi mamaki...atare s**a Kalli juna cikin tsananin mamakin kamun sumayarda kallansu ga mmn niyami....Kai tad'aga musu alamar tabbatarewa, se alokacin s**a sauke ajiyar zuciya Suna fad'ar iKon allah kenan Ashe Dama niyami ba,itakadai bace, daganan dai s**ashiga fira hadda teemah sunjima awurin kamun teemah tajasu zuwa bedroom d'inta domin zasufi sakewa acan.

Kwara state

Zaune take a tangamemen parlor ta abunda duniya duk ya'isheta domin yau su uncle B kesan nad'a sarautar dazasu karb'e sedai rashin lpyr ogofora batadashine yadakatarda abun Amma da tuni sun aiwatarda kud'irinsu..tana cikin wannan tinanin waya kunyanga tashigo tareda zubewa agabanta cikin girmamawa tace ranki yadad'e didsan naneman iso hum mom delson, tak'arasa zancen tana sunkuyarda kanta k'asa....idanuwanta yalumshe kana tad'aga Mata Kai alamar yashigo. Aiko cikin sauri tamik'e domin isarda sakon uwar gijiyar tata. Batafi minti 2 dafitaba segashi yashigo parlor fuskarshi ad'aure yazaune kusan mahaifiyar tashi batareda yace komaiba...Bude Idonta tayi takalleshi batadamuda rashin yin maganarshiba domin Dama tasan didsan becika yawan maganaba Hakan yasa tarik'o hannunshi ahankali yatabud'e Baki tace "what's happened my son?? Tatambayeshi cikin kulawa. Numfashi yasauke ahankali yace "nothing mom kawai Ina tinanin yadda wannan abun zekasance ne domin koda ogofora batada lpy Hakan behanasu shirinda sukeyiba Kuma uncle B yace zasu Bata 1 week ne idan batawarkeba zasuyi bikin sarautarsu shine abun kebani mamaki. Yak'arasa zancen cikin alhini.......murmushinda yafi kuka ciyo mom delson tayi kana tace "kabarsu kawai didsan inaji ajikina komai yakusa zuwa k'arshe domin jinakeyi tabbas mesarautar nagabda bayyana...shidai didsan bece komaiba yakwanta agefen mmn tashi Yana yasauke numfashi domin yab'oye mata gaskiyar abunda yafarune dudda cewa wannan ma yafarun Amma bashine abunda yafi damunshi se yadda akayi k'ok'arin sace memartaba seda yasamo wasu masu gadinshi awajen masarautar yad'auko sojoji yazuba a part d'inshi kana yayonan yasan Kuma yanzu tabbas idan mom delson taji se anyi Dan k'aramun yak'i agidan shiyasa yab'oye mata. Shidai batanshi kawai subar mahaifinshi yajida abunda ke damunshi suta kayan sarautar base sun cutardashiba, ahakan Yana wannan tinanin bacci yayi awun gabadashi ajikin mahaifiyarshi..

Jos

Ahakanli yasoma bud'e kyakkyawan idanuwanshi akan kyakkyawar fuskarta dayati fayau sabida wahala yajima Yana kallonta tareda tariyo abunda yaji yau ajikinta Wanda betab'a tinanin samuba Wani kaya taccen murmushi yasaki Wanda beshiryama yiba Yana shafa laulausan sajen fuskarshi kamun yabud'e Baki ahankali yace thank you so very much my sweet life I love you more and more aishh, Yana gama fad'ar Hakan yamanna mata kiss agoshi kana yamik'e yashiga bathroom seda tarufe k'ofar kana tabud'e Dara daran idanuwata tabi bayanshi da kallo cikin mugun mamakin kalamanshi gareta domin ita haryanzu mamakinshi takeyi Ganin yab'acewa ganinta ne yasa talumshe nata Idon tanajij zuciyarta na bugawa da k'arfi hannu tasa tadanneta domin batasan awanne Hali takeba ayanzu shin son shine takeyi ko kokuwa Wani abun daban takeso batasaniba. Tanacikin wannan tinanin tabud'e k'ofar yafito tareda nufar wurin mirror kaitsaye domin yakimtsa jikinshi sabida balaifi yad'anji k'arfi bakamar d'azu ba.

Seda yagama shafe shafenshi kana yad'auko kayanshi kananu Riga da wando rigar jaa wando Kuma ashh color, boxes d'inshi yasaka kana yasaka kayan seda yagama shiyawa tsab kana yad'auko turarukan tufafi Yana sakawa. Kallanshi takeyi sosai afakaice aranta tace Masha allah gaskiya guy d'innan bak'aramin kyakkyawan namuji bane domin ita seyanzu take k'are mishi kallo zeeyk ya had'u Tako Ina tubar kallah Masha allah ๐Ÿ‘Œ๐Ÿฅฐ Ganin zejiyo garetane yasa tayi saurin rufe idonta...shiko begano komaiba domin atinaninshi bacci takeyi kodayazo kusanta jikinta yatab'a yaji koda zafi Amma seyaji zafin yasauka sosai Alhmdllh yafad'a afili kana yad'auko tareda sake manna mata kiss agoshi a gefen komatunta Dama da haggu kana yasauke anak'arshen abakinta ahankali Yarad'a I'm going to company my sweet life please take care of yourself. Hakan yafad'a kamar Wanda yasan Idonta biyu kamun yajuya cikin takunsa na k'ak'k'arfan namuji yabar bedroom d'in......se alokacin tasauke nannauyar ajiyar zuciya kana tace humm tareda yaye blanket d'in tasauko ahankali tanufi bathroom dudda tanajin zafi har yanzu Amma Hakan tadaure tashiga wanka tareda k'ara gasa kanta sosai dantaji dad'in jikinta...

Niger acikin garin agadas

Wata katuwar masarauta nahango Wanda fad'in girma da tsaruwarta b'ata lokacine domin masarautace me dimbin tarihi da al'adu irinna buzaye gaya ank'awatata da duk Wani nau'in abun k'awa na duniya akwai zinari azurfa ta gulla surfani kaibabu kalar abunda babu aciki...Dana shiga cikin masarautar aku,Ina fad'awa da bayi ne kawai keta kaikawo kowa Yana sha'anin gabanshi dagacan Wani kwarido nahangota tafe kyakkyawar fuskarta seshek'i takeyi dudda Babu ko d'igon makeup afuskar Amma Hakan behana ainihin kyawonta fitaba tafe take y'ammata shida sunsakata atsakiyarsi biyu gaba biyu baya biyu gefe da gefenta way'anda ke baya sunsaka hannu sunrik'e jilar rigarta Dake ja ak'asa tana tafe duk inda s**a gitta se bayi sunzube suna kwasar gaisuwa itako tana amsa musu cikin mutintawa. Wannan *Khadija* kenan gimbiyar masarautar agadas yarinya me mutinci dasanin darajar D'an Adam me hak'uri dakawaici batada hayaniya sosai Kuma batada miskilanci sa'annan akwai San mutane agunta sosai domin acewarta mutin rahamane.....suna cikin tafiya wata hadimar tazube agabanta tareda gaidata kana tace ranki yadad'e yarima issifah yanasan ganinki alambu...murmushi tayi kana tace to Ina zuwa tafad'a cikin sassanyar muryarta mekamada ta Aisha niyami sak domin muryarsu iri d'aya ce bawani banbanci ta teemah cema tad'an banbata datasu. Araina nace Masha allah lallai tsarki ya tabbata gun ubangijin talikai.. juyawa tayi atsanake suna nufi hanyarda zata sadasuda cikin lambun

kaitsaye.....!!!!

Follow the HNAD AREWA MEDIA TV channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaXwSEq8aKvD89pG7f2t

*SIRRI*Book 4@ F 2"Suna zuwa way'annan gardawa sojojin s**a wangale get Ganin cewa Zain ne basutsaya Wani bincikeba....Y...
11/08/2026

*SIRRI*

Book 4

@ F 2

"Suna zuwa way'annan gardawa sojojin s**a wangale get Ganin cewa Zain ne basutsaya Wani bincikeba....Yana gama Peeking yafito cikin hanzari doctor Umar yabi bayanshi ababban perlor gidan Wanda zesadaka da kowanne part na gidan su Zain s**a had'uda su Meri da sameera zasu fito..Ganin yadda Zain yawucesu bataredama ya'amsa gaisuwarda sukeyimishiba ne abun yabasu mmki domin sunsan yanada sakin fuska sab'anin abokinshi......shikuwa Zain bemasan sunayiba kaitsaye part d'in zeeyk yawuce koda yashiga perlor bakowa Hakan yasa yatinkari bedroom d'in abakin k'ofar yatsaya Yana nocking domin harze shiga yatida yanzu bashi kad'ai bane agidan.

Yanajin lokacinda zain ke nocking Amma yakasa tashi Kuma yasan tabbas idan betashiba zain shigowa zeyi ga Aisha akwance daga ita se towel komai najikinta abayyane Hakan yasa yazura hannunshi Dakyar yajanyo blanket yarufemata duka jikinta kanta kawai yabari abud'e Dakyar yak'arasa rufetan yamirgina Yana Nishi tinda Shima dagashi se towel d'in yake...shiko Zain jin shirun yayi yawane yasa yatura k'ofar yashigo adede lokacinda yagama rufe mata jikinta Ganinshi a kwance yasa yayi saurin k'arasawa wurinshi tareda talaboshi Yana fad'ar lpy Kuma my man?? Miyasameka Hakan? Duk ajere yakemai tambayar.....shikuwa zeeyk cikin k'arfin Hali yabud'e Baki Dakyar yace "please my bro kakira doctor yadubata tana buk'atar temako nikuwa bazan iyaba yak'arasa zancen cikin jimami..."ohh my god Zain yafad'a Yana dafe kanshi kana yace aikaima bakada lpyr tare muke bara yashigo yadubaku..bejira cewar zeeyk ba yafice daga bedroom d'in Jim kad'an yadawo tareda doctor Umar d'in

Cikin k'warewa doctor Umar yadubasu tareda cewa baraya d'auko maganinda yadace suyi anfanidashi dudda cewar zeeyk yahana aduba niyami yadda yadace domin blanket d'inda yarufeta hanayayi doctor Umar yabud'e hakandai yadubata sama sama tinda yafahimci inda matsalar take Yana murmushin farin caki yabar gidan befi minti 30 dafitaba yadawo tareda abubuwan da yake buk'ata atake yasakawa Niyami drive tareda Sanya injection d'in kashe zogi data saykarda zazzab'i,,Shima zeeyk drive d'in yasaka mishi tareda bashi magunguna yayi musu sallama bayan Zain yabiya komai tareda yimishi alkhairi dudda yake abokinsu yatafi tareda fatar samun sauk'i agaresu

Shikuwa Zain fitayayi Ganin dukkansu bacci yad'aukesu yadawo general parlor yazauna se alokacin k'wak'walwarshi tafara tariyo mishi abunda doctor Umar yace "wato Hakan nakasancewa gaduk Wani cikakken saurayi muddin betab'a kusantar maceba duk ranarda yakusanceta Hakan nafaruwadashi sedai nawani yafi nawani" murmushi yak'arayi Ganin yadda zeeyk ke kwance dagashi se towel Kuma haryabari doctor yashigo yadubashi kenan d'aukowarda yayiwa niyami daga gidansu wannan abunne yakawoshi, afili yace Dan iska kawai Muma allah yanuna mana namulokacin wlh zeeyk shegene bayada kunya ko kad'an....yanacikin wannan tinanin yaji shigowarsu Sameera dakallo yabisu hars**a shigo parlor dukkansu k'ara gaidashi s**ayi ga mamakinsu seya amsa cikin sakin fuska domin yanzu Babu wannan tashin hankalin das**a Gani akan fuskarshi...cikin girmamawa Meri tace "please Zain kakaimu gunsu Beasty da mama gidannan Babu dad'i mu ukku kawai duk muntakura....murmushi Zain yayi kamun yabud'e Baki cikin cool voice yace to ai Beasty kam tana gidannan sedai bacci sukeyi itada mijinta domin bayajin dad'i. Seya b'oye musuna niyami domin kar hankalinsu yatashi.

"To shikenan kakaimugun mama.. okay badamuwa muje yafad'a taredayin gaba s**abi bayanshi.............acan gida kuwa teemah nafitowa tasamu Mom tahad'a komai akan katon tire seda tamannawa mom kiss akumatu kamar yadda tasaba aduk lokacinda tafito...murmushi mom tayi tana Yaba kyawonda teemah tayi cikin shigarta ta atamfa d'inki Riga da skeit kana ta tubke gashinta da ribbon kalar atamfarta batasaka Dan kwaliba seta yafa wani k'aramin gyale Wanda yarufe mata kanta zuwa k'irjinta domin fateemah bamesan Saka Dan kwali bace cikin far'a mom tace Masha allah ๐Ÿ‘Œ autar mom tahad'u San kowa kin Wanda yarasa gaskiya bari Alhaji yafito seya biyamun wannan k'walliyar zanbari y'ata takulashi tak'arasa zancen cikin barkwanci...murmushi teemah tayi tana rungume mom cikin shagwab'a tace Kai mom banfayi Wani kyauba...eyee to kece bakignshiba nikam nagani Maza jeki kikaimusu Basuci komaiba. "Okay mom tafad'a tana d'aukar kayan abuncin tanufi part d'in Dad...mom kuwa da kallon sha'awa tabita tana murmushi Allah yasani tanason wannan yarinyar domin Bata tab'aji aranta cewa ba'itace tahaifi teemah ba ko alokacinda tagane akwai Wani abun tsakaninta da Alhaji hankalinta yatashine sanda batasan akwai aureba Amma daga lokacinda yagaya mata Se hankalinta yakwanta fargabarta d'aya yadda yarinyar zata d'auki abun Amma yanzu tinda komai yadedeta batada abunda zatayi bancin tayiwa allah godiya.

Ahankali tashigo parlor bakinta d'aukeda sallama...dukkansu d'agowa s**ayi suna kallanta kamun Dad yamik'e cikin sari yakarb'i tired'in domin Gani yakeyi kamar Bata imashi cikin kulawa yace "ohhh my sweet angel dakanki oya kawonan kihuta. Yafad'a alokacinda yake karb'ar kayan daga hannunta....Baki taturo gaba cikin shagwab'a kamar yadda tasaba tace nidai Allah ina imasa Dad.."ohh ni Shareef to naji zukizauna kinji autar Dad..murmushi cikin tab'ara kamar yadda tasaba tamak'aleshi tana fad'ar I miss you my sweet Dad tareda fad'awa jikinshi tana sakar mishi kiss abaki kamar yadda tasaba domin Allah yasani tamantada Wani abunda akayi d'azu tinda mom ta k'wantar matada hankali...shikuwa Dad cikin farin caki matseta ajikinshi Yana Bata kyawawan kiss Tako Ina Yana fad'ar Miss you too my angel. Yana hamdala aranshi domin fargabarshi d'aya kar tacanja mishi daga yadda take ada segaya Babu Wani abunda yacanja daga gareta.

Murmushi Alhaji sunusi yayi aranshi yace lallai wannan yarinyar bak'aramar soyayya ke tsakaninta da marik'intaba...Ganin suna Neman wuce gonada irine yasa Alhaji sunusi yin kyaran murya domin yaka alamar sunmantada Yana parlor.....aikuwa cikin sauri teemah tabar jikinshi tareda barin parlor gaba d'aya domin Sam tamanda bashi kad'ai bane...shikuwa Dad murmushi yayi Yana k'arasowa cikin parlor cikin dariya yake fad'ar "sorry fa Alhaji wlh idan yarinyar Nan nagabana manta komai nakeyi. Shima murmushin yayi kana yace "ahh lallai naga alamakam yak'asa zancen alokacinda s**a k'arasa dining area.

Itako teemah tana fita perlor wayar Muneera nashigowa cikin nutsuwa tad'aga tinkamun teemah tayi magana Muneera tace Beasty wai kinsan allah guy d'innan yak'ara posting d'in wasu picture naki kuma wlh harmada video Kuma acikin Wani tangamemen gidan sarauta abunnan fayafara bani tsoro Beasty kodai nemanshi zamuyi Muji yadda wannan murd'ad'd'en yake kar yajaza Miki wata matsalar fa. Tak'arasa zancen cikin jimami....murmushi teemah tayi kana tace bani bace k'anwata watace daban yad'ora mekamadani...tinkamin tak'arasa Muneera tace banganeba mikike nufi??? "Eh abunda kikaji shinake nufi Nima se ayau nafahimci Hakan Amma bazaki Ganeba idan kinada time kizo gidanmu yau seki tabbatar tana gama fad'ar Hakan tayanke wayar batareda tajirajin abunda Muneera d'in zataceba Jin ana sallama daga bayanta...juyawa tayi Taga Zain ne dawasu y'amman su ukku. Cikin shagwab'a ta kwab'e fuska kamar zayi kuka tace yah Zain kana tajuyamai baya...murmushi Zain yayi kana yak'araso tareda rik'o hannunta Yana fad'ar "wayyoo autar mom fishi kikeyida yayanki haba kekuwa amai afuwa mana yayi kuskure yafad'a Yana jiyoda fuskarta..aiko tana jiyowar tafad'a jikinshi tana fad'ar I'm very sorry my lovely brother please for give me ๐Ÿ‘ duka rashin sanine yakawo Hakan...lumshe Ido Zain yayi kamun yacireta daga jikinshi tinda yasan badede bane Shiba muharraminta bane dudda cewa ada kallon Hakan sukeyiwa juna Amma tinda tanada aure Hakan badede bane...cikinyin kasada murya yace it's okay teemah bakomai yawuce Nima kiyafemun kinjiko k'anwata..murmushi kawai tayi tana dagamai kanta..itako Meri hannunta takama tana fad'ar shine kika gudonan ko kika baromu...kallonta teemah tayi zatayi magana kenan sameera tace bayan Zain yace Muna ma bacci kikeyi wlh Aisha yayi Miki kyau...se alokacin teemah tagane k'awayen niyami ne cikin murmushi tace "ayya sannunku da zuwa kuyi hak'uri Amma ba wadda kuke tinani bace..kallonta s**ayi atare irin kinrena mana hankali d'innan kamun Sameera tace "ke banasan iskanci kinjiko kamar bake bace Dama mutun narabuwa biyune?? Tatambayeta cikin tuhuma domin dukkansu kunsan basusan cewa niyami nada y'an uwaba... Zain yak'araso wurinshi yace tabbas ba itabace kamar yadda nagayamuku tanacan kuka baro tana bacci wannan k'anwata ce....atare s**a zaro Ido kamun Meri tace....!!!!

07/08/2026

SABON DAMA TA ISO! ๐ŸŽฎ๐Ÿ’ฐ
Kana son gwada sabon game da ฦ™aramin kuษ—i? Ka yi register, ka fara, sannan ka samu damar cin riba da cireta a ranar. ๐Ÿš€
๐ŸŽ Referral Code: HAND2
๐Ÿ‘‰ https://lkjz.pro/220f

Autar alher โœ๏ธ*SIRRI*Book 4@ F 2"Suna zuwa way'annan gardawa sojojin s**a wangale get Ganin cewa Zain ne basutsaya Wani ...
05/08/2026

Autar alher โœ๏ธ

*SIRRI*

Book 4

@ F 2

"Suna zuwa way'annan gardawa sojojin s**a wangale get Ganin cewa Zain ne basutsaya Wani bincikeba....Yana gama Peeking yafito cikin hanzari doctor Umar yabi bayanshi ababban perlor gidan Wanda zesadaka da kowanne part na gidan su Zain s**a had'uda su Meri da sameera zasu fito..Ganin yadda Zain yawucesu bataredama ya'amsa gaisuwarda sukeyimishiba ne abun yabasu mmki domin sunsan yanada sakin fuska sab'anin abokinshi......shikuwa Zain bemasan sunayiba kaitsaye part d'in zeeyk yawuce koda yashiga perlor bakowa Hakan yasa yatinkari bedroom d'in abakin k'ofar yatsaya Yana nocking domin harze shiga yatida yanzu bashi kad'ai bane agidan.

Yanajin lokacinda zain ke nocking Amma yakasa tashi Kuma yasan tabbas idan betashiba zain shigowa zeyi ga Aisha akwance daga ita se towel komai najikinta abayyane Hakan yasa yazura hannunshi Dakyar yajanyo blanket yarufemata duka jikinta kanta kawai yabari abud'e Dakyar yak'arasa rufetan yamirgina Yana Nishi tinda Shima dagashi se towel d'in yake...shiko Zain jin shirun yayi yawane yasa yatura k'ofar yashigo adede lokacinda yagama rufe mata jikinta Ganinshi a kwance yasa yayi saurin k'arasawa wurinshi tareda talaboshi Yana fad'ar lpy Kuma my man?? Miyasameka Hakan? Duk ajere yakemai tambayar.....shikuwa zeeyk cikin k'arfin Hali yabud'e Baki Dakyar yace "please my bro kakira doctor yadubata tana buk'atar temako nikuwa bazan iyaba yak'arasa zancen cikin jimami..."ohh my god Zain yafad'a Yana dafe kanshi kana yace aikaima bakada lpyr tare muke bara yashigo yadubaku..bejira cewar zeeyk ba yafice daga bedroom d'in Jim kad'an yadawo tareda doctor Umar d'in

๐Ÿ”ฅ SABON DAMA TA ISO! ๐ŸŽฎ๐Ÿ’ฐ

Kana son gwada sabon game da ฦ™aramin kuษ—i? Ka yi register, ka fara, sannan ka samu damar cin riba da cireta a ranar. ๐Ÿš€

๐ŸŽ Referral Code: "HAND2"

๐Ÿ‘‰ https://lkjz.pro/220f

Cikin k'warewa doctor Umar yadubasu tareda cewa baraya d'auko maganinda yadace suyi anfanidashi dudda cewar zeeyk yahana aduba niyami yadda yadace domin blanket d'inda yarufeta hanayayi doctor Umar yabud'e hakandai yadubata sama sama tinda yafahimci inda matsalar take Yana murmushin farin caki yabar gidan befi minti 30 dafitaba yadawo tareda abubuwan da yake buk'ata atake yasakawa Niyami drive tareda Sanya injection d'in kashe zogi data saykarda zazzab'i,,Shima zeeyk drive d'in yasaka mishi tareda bashi magunguna yayi musu sallama bayan Zain yabiya komai tareda yimishi alkhairi dudda yake abokinsu yatafi tareda fatar samun sauk'i agaresu

Shikuwa Zain fitayayi Ganin dukkansu bacci yad'aukesu yadawo general parlor yazauna se alokacin k'wak'walwarshi tafara tariyo mishi abunda doctor Umar yace "wato Hakan nakasancewa gaduk Wani cikakken saurayi muddin betab'a kusantar maceba duk ranarda yakusanceta Hakan nafaruwadashi sedai nawani yafi nawani" murmushi yak'arayi Ganin yadda zeeyk ke kwance dagashi se towel Kuma haryabari doctor yashigo yadubashi kenan d'aukowarda yayiwa niyami daga gidansu wannan abunne yakawoshi, afili yace Dan iska kawai Muma allah yanuna mana namulokacin wlh zeeyk shegene bayada kunya ko kad'an....yanacikin wannan tinanin yaji shigowarsu Sameera dakallo yabisu hars**a shigo parlor dukkansu k'ara gaidashi s**ayi ga mamakinsu seya amsa cikin sakin fuska domin yanzu Babu wannan tashin hankalin das**a Gani akan fuskarshi...cikin girmamawa Meri tace "please Zain kakaimu gunsu Beasty da mama gidannan Babu dad'i mu ukku kawai duk muntakura....murmushi Zain yayi kamun yabud'e Baki cikin cool voice yace to ai Beasty kam tana gidannan sedai bacci sukeyi itada mijinta domin bayajin dad'i. Seya b'oye musuna niyami domin kar hankalinsu yatashi.

๐Ÿ”ฅ SABON DAMA TA ISO! ๐ŸŽฎ๐Ÿ’ฐ

Kana son gwada sabon game da ฦ™aramin kuษ—i? Ka yi register, ka fara, sannan ka samu damar cin riba da cireta a ranar. ๐Ÿš€

๐ŸŽ Referral Code: "HAND2"

๐Ÿ‘‰ https://lkjz.pro/220f

"To shikenan kakaimugun mama.. okay badamuwa muje yafad'a taredayin gaba s**abi bayanshi.............acan gida kuwa teemah nafitowa tasamu Mom tahad'a komai akan katon tire seda tamannawa mom kiss akumatu kamar yadda tasaba aduk lokacinda tafito...murmushi mom tayi tana Yaba kyawonda teemah tayi cikin shigarta ta atamfa d'inki Riga da skeit kana ta tubke gashinta da ribbon kalar atamfarta batasaka Dan kwaliba seta yafa wani k'aramin gyale Wanda yarufe mata kanta zuwa k'irjinta domin fateemah bamesan Saka Dan kwali bace cikin far'a mom tace Masha allah ๐Ÿ‘Œ autar mom tahad'u San kowa kin Wanda yarasa gaskiya bari Alhaji yafito seya biyamun wannan k'walliyar zanbari y'ata takulashi tak'arasa zancen cikin barkwanci...murmushi teemah tayi tana rungume mom cikin shagwab'a tace Kai mom banfayi Wani kyauba...eyee to kece bakignshiba nikam nagani Maza jeki kikaimusu Basuci komaiba. "Okay mom tafad'a tana d'aukar kayan abuncin tanufi part d'in Dad...mom kuwa da kallon sha'awa tabita tana murmushi Allah yasani tanason wannan yarinyar domin Bata tab'aji aranta cewa ba'itace tahaifi teemah ba ko alokacinda tagane akwai Wani abun tsakaninta da Alhaji hankalinta yatashine sanda batasan akwai aureba Amma daga lokacinda yagaya mata Se hankalinta yakwanta fargabarta d'aya yadda yarinyar zata d'auki abun Amma yanzu tinda komai yadedeta batada abunda zatayi bancin tayiwa allah godiya.

Ahankali tashigo parlor bakinta d'aukeda sallama...dukkansu d'agowa s**ayi suna kallanta kamun Dad yamik'e cikin sari yakarb'i tired'in domin Gani yakeyi kamar Bata imashi cikin kulawa yace "ohhh my sweet angel dakanki oya kawonan kihuta. Yafad'a alokacinda yake karb'ar kayan daga hannunta....Baki taturo gaba cikin shagwab'a kamar yadda tasaba tace nidai Allah ina imasa Dad.."ohh ni Shareef to naji zukizauna kinji autar Dad..murmushi cikin tab'ara kamar yadda tasaba tamak'aleshi tana fad'ar I miss you my sweet Dad tareda fad'awa jikinshi tana sakar mishi kiss abaki kamar yadda tasaba domin Allah yasani tamantada Wani abunda akayi d'azu tinda mom ta k'wantar matada hankali...shikuwa Dad cikin farin caki matseta ajikinshi Yana Bata kyawawan kiss Tako Ina Yana fad'ar Miss you too my angel. Yana hamdala aranshi domin fargabarshi d'aya kar tacanja mishi daga yadda take ada segaya Babu Wani abunda yacanja daga gareta.

Murmushi Alhaji sunusi yayi aranshi yace lallai wannan yarinyar bak'aramar soyayya ke tsakaninta da marik'intaba...Ganin suna Neman wuce gonada irine yasa Alhaji sunusi yin kyaran murya domin yaka alamar sunmantada Yana parlor.....aikuwa cikin sauri teemah tabar jikinshi tareda barin parlor gaba d'aya domin Sam tamanda bashi kad'ai bane...shikuwa Dad murmushi yayi Yana k'arasowa cikin parlor cikin dariya yake fad'ar "sorry fa Alhaji wlh idan yarinyar Nan nagabana manta komai nakeyi. Shima murmushin yayi kana yace "ahh lallai naga alamakam yak'asa zancen alokacinda s**a k'arasa dining area.

Itako teemah tana fita perlor wayar Muneera nashigowa cikin nutsuwa tad'aga tinkamun teemah tayi magana Muneera tace Beasty wai kinsan allah guy d'innan yak'ara posting d'in wasu picture naki kuma wlh harmada video Kuma acikin Wani tangamemen gidan sarauta abunnan fayafara bani tsoro Beasty kodai nemanshi zamuyi Muji yadda wannan murd'ad'd'en yake kar yajaza Miki wata matsalar fa. Tak'arasa zancen cikin jimami....murmushi teemah tayi kana tace bani bace k'anwata watace daban yad'ora mekamadani...tinkamin tak'arasa Muneera tace banganeba mikike nufi??? "Eh abunda kikaji shinake nufi Nima se ayau nafahimci Hakan Amma bazaki Ganeba idan kinada time kizo gidanmu yau seki tabbatar tana gama fad'ar Hakan tayanke wayar batareda tajirajin abunda Muneera d'in zataceba Jin ana sallama daga bayanta...juyawa tayi Taga Zain ne dawasu y'amman su ukku. Cikin shagwab'a ta kwab'e fuska kamar zayi kuka tace yah Zain kana tajuyamai baya...murmushi Zain yayi kana yak'araso tareda rik'o hannunta Yana fad'ar "wayyoo autar mom fishi kikeyida yayanki haba kekuwa amai afuwa mana yayi kuskure yafad'a Yana jiyoda fuskarta..aiko tana jiyowar tafad'a jikinshi tana fad'ar I'm very sorry my lovely brother please for give me ๐Ÿ‘ duka rashin sanine yakawo Hakan...lumshe Ido Zain yayi kamun yacireta daga jikinshi tinda yasan badede bane Shiba muharraminta bane dudda cewa ada kallon Hakan sukeyiwa juna Amma tinda tanada aure Hakan badede bane...cikinyin kasada murya yace it's okay teemah bakomai yawuce Nima kiyafemun kinjiko k'anwata..murmushi kawai tayi tana dagamai kanta..itako Meri hannunta takama tana fad'ar shine kika gudonan ko kika baromu...kallonta teemah tayi zatayi magana kenan sameera tace bayan Zain yace Muna ma bacci kikeyi wlh Aisha yayi Miki kyau...se alokacin teemah tagane k'awayen niyami ne cikin murmushi tace "ayya sannunku da zuwa kuyi hak'uri Amma ba wadda kuke tinani bace..kallonta s**ayi atare irin kinrena mana hankali d'innan kamun Sameera tace "ke banasan iskanci kinjiko kamar bake bace Dama mutun narabuwa biyune?? Tatambayeta cikin tuhuma domin dukkansu kunsan basusan cewa niyami nada y'an uwaba... Zain yak'araso wurinshi yace tabbas ba itabace kamar yadda nagayamuku tanacan kuka baro tana bacci wannan k'anwata ce....atare s**a zaro Ido kamun Meri tace....!!!!

๐Ÿ”ฅ SABON DAMA TA ISO! ๐ŸŽฎ๐Ÿ’ฐ

Kana son gwada sabon game da ฦ™aramin kuษ—i? Ka yi register, ka fara, sannan ka samu damar cin riba da cireta a ranar. ๐Ÿš€

๐ŸŽ Referral Code: "HAND2"

๐Ÿ‘‰ https://lkjz.pro/220f

Address

1 Washington Mews, New York, NY 10003
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Novel Audio And Document posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Hausa Novel Audio And Document:

Shortcuts

Share