Mouctari maman

Mouctari maman Masha Allah

15/02/2024
Wanda ya fimu ƙarancin shekaru, ya rasu ya barmuWanda ya fimu lafiya, ya rasu ya barmuWanda al'umma ta fi buƙatarsa akan...
29/12/2023

Wanda ya fimu ƙarancin shekaru, ya rasu ya barmu
Wanda ya fimu lafiya, ya rasu ya barmu
Wanda al'umma ta fi buƙatarsa akanmu, ya rasu ya barmu
Wanda ya fimu kulawa da taka tsantsan, ya rasu ya barmu
Wanda ya fimu buri a rayuwa, ya rasu ya barmu

Amma har yanzu muna cikin shagala da duniya da ƙara gyara zaman morarta.

Allah mun tuba.. Allah Kada Ka karbi Rayuwarmu sai Kana Mai yarda damu

21/07/2022

ina son kai n'a

?????
20/07/2022

?????

bonne fête à tous ✔
11/07/2022

bonne fête à tous ✔

09/07/2022

aslm inawa kowa da kowa barka da sallah bayan haka, ina rokon ku gafara nidai n'a yafewa kowa

08/07/2022

ya sunan ta ??

05/07/2022

sannu mahaukaciya😁

29/06/2022

to su matan Niger mi s**a fiso??
abz


28/06/2022

duniya gidan rahoto #🤣🤣🤣

Address

Tripoli

Telephone

+218918246343

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mouctari maman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Mouctari maman:

Share

Category